Manyan Labarai

Manyan Labarai

Makomar Mutanen Da Aka Wanke Daga Zargin Alaƙa Da Boko Haram

Wasu sun shafe kusan shekara goma a tsare sai yanzu aka gano ba su da laifi.

Gwamnatin Tarayya ta ayyana hutu ranar Juma’a da Litinin masu zuwa

An buƙaci’yan Nijeriya da su yi amfani da lokacin wajen yaɗa soyayya da ƙaunar juna domin tabbatar da haɗin kai da samun aminci.

‘Sojojin da aka kashe sun bar zawarawa masu juna biyu da marayu 21’

Tinubu ya bayyana cewa za a bai wa dakarun sojin da suka rasu lambar yabo ta ƙasa.

Tinubu ya halarci jana’izar sojoji 17 da aka kashe a Delta

Gwamnonin jihohi biyar sun halarci jana’izar tare da Shugaba Tinubu a Abuja.

Abba ya rage wa maniyyatan Kano kuɗin Hajjin bana

Abba ya yi wa maniyyatan Kano ragin kuɗin ne sakamakon tsadar da kujerar Hajjin bana ta yi.