Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kasurgumin ɗan bindiga Janbros ne ya saci ɗaliban Kuriga — Majiyoyi

Ɗaya ne daga cikin manyan ’yan ta’addar da ake zargi da kashe-kashe da sace-sacen mutane a Arewa maso Yammacin Najeriya.

Har Yanzu Ɗaliban Kuriga Ba Su Haɗu Da Iyayensu Ba

Ɗaliban na ci gaba da samun kulawa a hannun ma’aikatar kula da jin daɗi da walwalar jama’a ta Jihar Kaduna.

Abin Da Ya Sa Ba A Cika Satar Ɗalibai Ba A Borno — Zulum

Mun kai akalla shekara bakwai zuwa takwas da ƙaddamar da tsarin tsare makarantu.

DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata

Masu sukunin shiga I’itikafi na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada.

Yadda gayyatar da jami’an tsaro suka yi min ta gudana — Sheikh Gumi

Babu cin mutuncin da ya shiga tsakanina da su sai ma karamci da girmamawa.