Matankadi

Matankadi

Dokar haramta auren jinsi: Akwai gibi a tanadin?

Ni dai a rayuwata, ba zan iya tuna wata doka da ta tayar da kura ba kamar dokar haramta luwadi da madigo a Najeriya  ba. Wannan doka da aka sanya

Tsarin iyali da takaita haihuwa munanan abubuwa ne

Akwai wani abokina da yake goyon bayan tsarin iyali da takaita haihuwa, yana da ’ya’ya biyu, mace da namiji. A kwanan nan ne dan nasa guda mai shekara

Batutuwan gaskiya game da almajirci a kasarmu

A kwanakin baya ne jaridu suka dauko rahotannin cewa an kammala gina makarantun tsangaya na zamani har guda 64, wadanda Gwamnatin Tarayya ta hannun As

Annobar tantiran malaman jami’a a jami’o’inmu 1

A ’yan kwanakin nan, a matsayina na malamin jami’a ni kaina kuma a matsayina na uba, wanda ke da ’ya’ya mata har guda biyu, na ci karo da wasu labaru

Budaddiyar wasika ga kungiyar Gwamnonin Arewa

Wannan budaddiyar wasika, na nufi aika ta ne a matsayin tuni, zuwa ga Gwamnonin Arewa, ta hannun shugabanta, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu, CON, Gwamna