Matankadi

Matankadi

Muhimman darussa daga jawabin Malala

Abin kunya ne da takaici, yadda aka halaka dalibai 40 da malaman makaranta biyu a kauyen Mamudo na Jihar Yobe (kamar kuma yadda munanan aika-aikar da

Sakon Shugaba Obama ga matasan Najeriya

An kunyatar da ni, an saka ni cikin kaskanci, musamman ganin yadda a karo na biyu da Shugaban kasar Amurka, Barack Obama ya ziyarci Afrika amma yana t

Annobar tantiran malaman jami’a a jami’o’inmu

A ’yan kwanakin nan, a matsayina na malamin jami’a ni kaina kuma a matsayina na uba, wanda ke da ’ya’ya mata har guda biyu, na ci karo da wasu labaru

Halayyar kyautatawa ta yi karanci a cikin al’umma

A rayuwarmu ta yau din nan a kasarmu Najeriya, idan akwai abin da ya fi komai karanci shi ne halin kyautata wa juna. A rayuwarmu ta kashin kanmu, babu

Tsakanin Buhari, APC da kuma wadanda suka baibaiye shi

A wannan yanayi da muke ciki, idan ka duba siyasar kasar nan, akwai Muhammadu Buhari daban, akwai kuma ’yan siyasa daban. A hannu daya, Buhari na son