Tsintuwa ba sata ba
Shi dai laifi an ce tudu ne, mutum yakan taka nasa ne ya hango na wani.
Matashiya
Shi dai laifi an ce tudu ne, mutum yakan taka nasa ne ya hango na wani.
A bana ma, kamar ‘yan shekarun baya, damina ta sauka akan kari, kuma a halin yanzu kusan dukkan kusurwowin lungunan yankin Arewacin kasar
‘Yan Najeriya sun cika da mamaki matuka ganin yadda al’ummomin kudancin kasar nan suka yi ta yayata al’amarin da ba shi da tushe balle makama ga
Tun da aka kafa Jihar Kaduna a shekarar 1976 gwamnatocinta ke ta kokarin ganin cewa an hana barace-barace a gefen hanya, an kuma kawar da masu wannan
Idan ana batun rashawa da cin hanci a duniya, ai kasa ta Najeriya tana gaba. Babu yadda za a yi ka ji ana tabo batun gwanaye da fitattun mutanen da su