Matashiya

Matashiya

Da zafi-zafi akan bugi qarfe

Idan ruwa ya ci mutum, sai kuma aka samu wanda ya mika masa takobi don ya kama, ya fito da shi, ai ba zai ki ba, ba kuma zai damu da kaifin takobin da

A sara, a duba bakin gatari

Gwanayen magana na cewa ja-in-ja ke kawo tsinkewa.  Abin da ya kawo wannan maganar  kuwa  shi  ne ganin yadda Gwamnan Jihar Kaduna

Saniyar Tatsa

Tun da Gwamnatin Muhamadu Buhari ta fara kakkabo ha’incin da azzaluman shugabanni da manyan jami’an gwamnati na soji da farar hula suka  tattafka

Idan an ciza, sai a busa

Allah Mahaliccin kowa, Maikomai ya yi mana alkawarin cewa, idan matsi ya yi matsi, sauki na tafe nan take. Babu shakka  bayinSa da yawa sun yi im

Buhari: Makiyansa fadawansa

A kullum, kuma a ko’ina mutum ya zagaya, zai ji dubun-dubatan ‘yan Najeriya na yi wa Shugaba Muhamadu Buhari fatan alheri, suna rokon Maiduka ya kare