Matashiya

Matashiya

Haka ta cimma ruwa

Yanzu abin nema ya samu wai matar makadi ta haifi kalangu. Hankoron da talakawan Najeriya suka dade suna yi don kawo canji a harkokin mulki da na siya

kuda wajen kwadayi akan mutu

A gobe miliyoyin ‘yan Najeriya za su yi dafifi a tashoshin jefa kuri’a da ke unguwanni ko kofar gidajensu don jefa kuri’a a zabubbuka uku da za a yi m

Shirin zaune ya fi na tsaye

Nan da ‘yan kwanaki kadan ‘yan Najeriya za su yi tururuwa zuwa tashoshin jefa kuri’a a unguwanninsu, kuma kamar yadda aka saba za a ci karo da wasu ma

Gaba da gabanta

Wani muhimmin abin da ake ta fadi game das hi a fagen siyasar kasar nan shi ne batun yin amfani da sojoji don gudanar da zabubbuka masu zuwa. An fara

Kar a bar aikin yau zuwa gobe

Akwai alamun da ke nuna cewa har yanzu tsuguni-tashi ba ta kare ba game da ranakun da aka tsayar don yin zabubbuka masu zuwa a wannan watan da kuma na