Mugunta fitsarin fako
Ra’ayin kamfanin jaridar barkwanci ta Hebdo a birnin Paris, da kuma harin da aka kai ma jami’an kamfanin a ‘yan kwanakin baya ya tayar da kura iri-iri
Matashiya
Ra’ayin kamfanin jaridar barkwanci ta Hebdo a birnin Paris, da kuma harin da aka kai ma jami’an kamfanin a ‘yan kwanakin baya ya tayar da kura iri-iri
Kiran da Fasto Tunde Bakare, wanda ya rufa wa Janar Buhari baya a zaben 2011, don dage zabukka masu zuwa har na tsawon shekaru biyu, saboda abin da ya
Hausawa na cewa wankan wuta sau guda ake yafawa. Ilai kuwa ga haka nan yana son zama hakkun ga Shugaba Goodluck Ebele Jonathan, wanda a halin yanzu ja
Yanzu dai an yi walkiya a yankin Arewacin kasar nan kowa ya ga matsayin kowa, saboda haka nan sai jama’a su san dangantakarsu da wadanda suke gani su
Wai yaya lafiyar kura balle ta yi hauka? A kwanakin baya, tun kafin a dage takunkumin yakin neman zabe, ‘ya’yan wata kungiyar goyon bayan Shugaba Good