Matashiya

Matashiya

Su wane ne mayaudaran Arewa?

Bahaushe kan ce dadinsa da gobe saurin zuwa. Kwanci-tashi ga  wani lokacin sake zaben shugabanni da ‘yan majalisu ya kusan karatowa, kuma talakaw

Wannan magana abar dubawa ce

Tun da dadewa ‘yan jarida da jami’an tsaro, musamman ma ‘yan siyasa ke ta kaffa-kaffa da takatsantsan game da batun haramtacciyar kungiyar Boko Haram,

Nuhu Ribadu: Alakakai kadagaren bakin tulu

Abin da ya ba ka tsoro wata rana zai ba ka tausayi, domin a rayuwa babu wani abu mai tabbata sai abin da Jalla Ya hukunta. Kowa dai a kasar nan, hatta

karshen tika-tika tik

Karin maganar Hausawa da ke cewa karshen alewa kasa, ya yi daidai da yanayin babban taron da Shugaba Goodluck Jonathan ya kira da rana tsaka don tsara

Idan baki ya ci…

Yanzu dai an tabbatar da cewa zababbun shugabanni da ‘yan majalisun tarayya da na jihohin ne matsalar kasar nan, ko kuma a ce tarnakin da ke tauye ci