Matashiya

Matashiya

Hadin kai ya faskara a Arewa

Hadin kan ‘yan Arewa ya zame mawuyacin al’amari, kuma hakan ne ke haddasa yawancin matsalolin da yankin ke fama da su, wadanda kuma ke kokarin kai shi

Ba a sake wa tuwo suna

Ita dai karya tamkar tusa take, ba ta boyuwa ko da a ruwa aka buga ta. Haka nan kazafi da shaci-fadi akan wani al’amari bai tabbata, domin kuwa dukkan

Najeria guda ce…

A yanzu dai gwamnatin tarayya ta fara nuna damuwarta game da kasassabar da wasu gwamnonin jihohin Kudu ke yi na neman tilasta wa‘Yan Arewa da ke yanku

Nyako ya gamu da sharrin siyasa

Batun tsige Murtala Nyako daga mukamin Gwamnan Jihar Adamawa abin takaici  ne, amma sai dai bai ba kowa mamaki ba, domin kuwa kowa ya san za a ri

Sababbin jihohi ne ko dawo da ma’aikatar ma’adinai?

Wani kwamitin babban taron kasa a Abuja ya bayar da shawarar kirkiro karin wasu jihohi 18. Idan har gwamnatin tarayya ta amince da wannan shawarar, ta