Matashiya

Matashiya

Asirin sabon kundin tsarin mulki ya tonu

Yanzu  ’yan kwsanaki kadan suka rage kafin babban taron kasa ya wanye, kowa ya kama gabansa, kuma a daidai wannan lokacin ne ake tattafka muhawar

Darasin zaben jihar Ekiti

A Najeriya ba safai ne dan takarar da ya sha kaye a zabe yake amincewa da haka ba, balle kuma a ce zai gaggauta taya abokin takararsa murna sakamakon

Wai me Obasanjo ke nufi ne?

Watanni biyu ke nan da ‘yan kwanaki tun lokacin da ‘yan ta’adda suka wafce ‘yanmatan Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Chibok a Jihar Barno, kuma har yanz

Allah taimaki Sanusi Magajin Sanusi

Batun nadin sabon sarki tamkar bari ne wanda ba a kwashewa duka. Kafin a kai ga nadin sarki sai an yi rashin wanda ke bisa karaga, kuma daga cikin mas

kabilanci ne zai kai kasar nan kasa

Kamar yadda ba a iya raba hanta da jini, haka nan ma ba a iya raba siyasar Najeriya da kabilanci. Wanda duk ke bisa kujerar mulki zai nemi yin alfasha