Matashiya

Matashiya

Tsuguni-tashi ba ta kare ba

Bayan makwanni shida  da sace ‘yan matan makarantar Chibok, duniya kuma na ta nuna damuwa  game da haka, sai ga babban Hafsan mayakan kasar

An dai ji kunya

Idan har bajimin sa na tsaye da wuya a tunkare shi, amma idan ya fadi sai kowa ya janyo wukarsa ta yankan nama. Wadannan kalamun sun yi daidai da Naje

Biri ya yi kama da mutum

A yanzu dai watan shan kunyar kungiyar Boko Haram ya tsaya, saura kadan a murkushe ta,  yayin da duniya gaba daya  ta sanya ta a gaba. An ce

Amurka: Kara da kiyashi ce

Gwamnatin Amurka ta umurci ofishin huldar jakadancinta da ke Najeriya ya tsara dabarar tattaunawa da ‘yan kungiyar Boko Haram don ceto ‘yan matan 

Idan ba ka yi ba ni wuri

A ranar 14 ga watan  Afrilu ne bamabaman da aka tarwatsa da sanyin safiya  a tashar motar Nyanya a birnin tarayyar Abuja suka yi sanadidiyya