Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Aradu Kawu sak!

Wani Bafulatani ne yana cikin kiwo a daji, sai ya hango wani tsulan biri. Ya kalle shi sosai, ya sake kallonsa da kyau. Can sai ya ce: “Aradu kawu sak

Ni ma kudin nake nema

Wani barawo ne ya hau babur din wani dan acaba, ashe ba ya da kudi, suna cikin tafiya sai da suka zo kusa da wata makabarta sai barawon ya ce da dan a

Sai in zama dan tasi kamarka!

Wani dan tasi ne ya dauko yara daga makaranta, sai wani daga cikinsu ya yi ta surutu, yana karatun da aka koya masu a ranar, yana cewa: “Idan babana s

Kashin biri

Wani Buzu ne ya je kasuwa sai ya ji wani mutum yana cewa yau kasuwar nan ko kashin biri babu. Sai ya tafi daji ya ciko buhunhuna da kashin biri ya kaw

Malam Iro fi Jahannama

Wani Bakane ne mai suna Malam Iro ya je aikin Hajji, bayan sun isa an kai su masauki sun huta kowa ya aje kayansa, sai ’yan uwansa suka fita aka bar s