Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Hancina na nan?

Akwai wani dattijo da mura ta sako shi a gaba, hancinsa na ta yoyon majina. Sai ya tafi wani kanti kusa da shi don ya sayi Robb ya shafa. Da ya isa ka

A biyo mu a littafi na gaba

Wani mai share cikin jirgin sama ne mai karambani bayan ya shiga jirgi don yin goge-goge kamar yadda ya saba, sai ya tarar da wani littafi mai taken:

Ce bante!!!

Wani Bahaushe ne gardama ta sarke a tsakaninsa da wani Bafulatani a kan babu abin da Bahaushen zai iya tilasta shi ya fada ko ya aikata ba tare da son

Matse min!

Wani Bafullatani ne ya je wurin mai shayi yana sayar da shayi da burodi. Sai ya tambaye shi nawa ne burodi daya. Mai shayi ya ce Naira 120. Sai ya ce:

Walla ba ka da diya

Wani Buzu ne ya shigo gari, sai ya ga wani magidanci a kofar gidansa, ’ya’yansa kanana sun baibaye shi suna ta nishadi, sai abin ya burge shi, ya mats