Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

A shekarar kuraye

Wani gwamna ne ya kai ziyara makarantar furamari tare da mukarraban sa. Da zuwa ya zarce aji  biyu ya tambayi yara wa zai fada masa  shekara

Ritaya Sa!

Wani lokaci ne rundunar ’yan sanda ta zabi mutane ta horar da su, suka zama ’yan sanda. Bayan atisayen mako biyu sai aka zo tura mutane garuruwan da z

Kada ka gaya wa kowa

Wani saurayi ne dan kasuwa mai gaskiya da amana, wanda kayansa ma farashi daya yake fadi na gaskiya, kuma duk kasuwar babu mai saukinsa. Ran nan ya ka

Wannan maciji ne!

Wani makaho ne da dan jagora suke yawon bara, sai suka je wurin wani mutum suna bara, da mutumin ya daga musu hannu ya ce ku yi hakuri, sai dan jagora

Masara tana yi

Wasu mutane ne suke zance a kan maganin olsa, ashe kusa da su akwai wani mahaukaci da ke boye, ba su san da shi ba. dayan ya ce shi dai ya rasa magani