Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Ta’aziyyar dankama

Wani dankama ne makwabcinsa ya rasu. Ana cikin amsar gaisuwa da rana tsaka, sai aka ji dankaman ya ce: “Wayyo!” Ya kuma ci gaba da kuka. Tsammanin cew

Masa ta?

Mutumin Sakkwato ne ya je Kano, ya je gun mai sayar da waina, sai ya tambaye ta cewa: “Masa ta?” Jin haka sai ta ce: “In kayan gidanku ne sai ka sata

Na ga Wau

Wani yaro ne Bafulatani, aka kai shi gabas karatun allo. Bayan ya shekara bakwai a can, sai ya zo ganin gida. Aka dauko Alkur’ani aka ba shi domin ya

Cin kasuwa

Wani buzu ne ya shigo motar fasinja daga Nijar zuwa Najeriya, kafin su fara tafiya sai direba ya ce musu, idan aka je kan iyaka, idan jami’an tsaro su

Fadan kurma madubi?

Wani kurma ne suna fada da wani yaro, an raba su amma ya ki rabuwa, sai yaron ya samu sa’a, ya yi masa wani duka a kunci; kurma ya suma. Wani mutum da