Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Mai kasada

Wani dan acaba ne ya biyo hanyar da ba ta dace ba, sojoji suka kama shi, suka sanya shi tsallen kwado. Bayan ya dade yana yi sai aka sallame shi. Abin

kirgar jakuna

Wani bakauye ne ya je kasuwa ya sawo jakuna guda goma, sai ya hau daya, ya kora sauran. A hanya sai ya kirga jakunan sai ya ga guda tara, saboda bai k

Gobe ma kin kara

Wani bakauye ne yana waya sai kudi suka kare, sai budurwarsa ta kashe wayarta, idan ya kira sai ya ji an ce masa “not abelabul.” Shi kuwa sai ya ce: “

Amarya ko madubi?

Wani bakauye ne ya je birni neman kudi, da zai dawo sai ya sawo wa matarsa madubi. Da ya iso gida, ta tare shi cikin murna, sai ya ce mata ya kawo mat

Hadamar abinci

Wani Inyamiri ne ya je kasar Hausa sai aka hada su cin abinci tare da gardawa, to kuma ga abincin da zafi. Kun san gardi, ba ruwansa da zafi, kafin In