Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Ko sun mutu suna karya

Wani mutum ne yana noma a gonarsa, sai wata mota ta kwace ta shigo gonar tasa ta bugi itace ta tsaya. Mutanen da ke cikinta su uku ne, kuma ’yan siyas

Ga wata can

Wani mutum ne ana cikin duban watan Azumi, sai ya ce: “Yauwa, ga wata can!” Sai duk mutane suka maida hankali a wurinsa domin su gani. Sai kawai gogan

Kudin mari

Wani Bafulatani da Bahaushe suna fada sai Bahaushen ya kwada masa mari. Bafulatani zai rama ke nan sai aka hana shi, ’yan sanda suka kama su. Da suka

Katin kudi

Wani Bakauye ne ya shigo birni, yana wucewa sai ya ga mutane sun yi layi a ATM, suna ta cirar kudi, sai ya ce: “Oh, mutanen birni da dabara, ka ga sun

Kwarata biyu

Wata mata ce ta shirya dawani kwarto zai zo gidanta saboda mijinta ya yi tafiya, kafin kwarton ya zo sai ta sake shiryawa da kwarto na biyu shi ma ya