Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Zainab uku

Wani magidanci ne yana da mata biyu sai tafiya ta kama shi. Ya ce wa matan su shirya su tafi tare. Bayan sun shirya sun hau mota sai suka yi rashin sa

Abin kunya

Wata rana a wurin aiki ne na ci wake mai yawa fiye da kima. Da na koma gida sai mijina ya tarbe ni da murna, ya ce mani: “Abar kaunata, yau zan ba ki

danliti da soja

Wani saurayi ne ya dauko kakarsa a mota zai kai ta anguwa, yana sanye da wandon sojoji, sai aka zo wajen da soja ke duba ababen hawa. Sojan da ke duba

Zanga-zanga

Wani ustazu ne ya jagoranci zanga-zanga, magoya bayansa suna ta hargowa cikin kaimi. Can ba su yi aune ba sai suka ci karo da jami’an tsaro kowa da bi

Karatun Hausa

Wani yaro ne yake koyon karatun Hausa, har ma ya fara iyawa kadan-kadan. Wata rana suna tafiya da mahaifiyarsa sai ya ga an rubuta “For Sale” a jikin