Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

MU SHA DARIYA

Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai na bayan ya hango dayan, ba riga ba wando,  ya yi

MU SHA DARIYA

Kada ka kade takwarar mamanka! Wani mutum ne suna tafiya da matarsa a mota sai ta bata masa rai, budar bakinsa sai ya ce dama mata duk jakuna ne. Ita

MU SHA DARIYA

In ta zo kan mai Naira 100 ki min magana! Wata budurwa ce ’yar karya ta shiga motar haya da kawarta, suna cikin tafiya, sai ta ce, ita mijin da take s

MU SHA DARIYA

Motar Sale Wadansu samari biyu ne suka tafi ci-rani birni kuma dama an gaya musu cewa akwai wani mai kudi daga kauyensu da yake zaune a birnin, sunans

MU SHA DARIYA

Sarkin Fawa Wani Sarkin Fawa ne aka kai shi kara kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Sai Alkali ya ga bakin Sarkin Fawa yana m