Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

dangote nake so

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake so. Ya tambayi

Matar ajali

Wani mutum ne ya auri wata bazawara, ranar tarewa ya shiga dakinta da dare sai ya iske ta tana ta kuka, ga huluna uku a gabanta. Ya tambaye ta: “Ko la

Shari’ar Buzu

Buzu ne yake shari’a da wani, alhali kuma shi ne ba shi da gaskiya. Ganin haka sai aka ba shi shawarar ya dauki hayar lauya. Da suka koma kotu ya ga y

dangwari da ’yan sanda

Wani Bagwari ne ya je kasuwa yana aikin dako, sai rigima ta kaure; ’yan sandan kwantar da tarzoma suka zo kasuwar suna tambayar mutane daya bayan daya

Shanyar mahaukaci

A asibitin mahaukata ne, sai wani mahaukaci, mai suna dankawu ya tsunduma cikin wani katon tankin ruwa. Da wani mahaukacin, wai shi Sallau ya hango sh