Babarbare da kura
Wani Babarbare ne kura ta biyo shi sai ya fada cikin wani rukuki na kaya. To bayan kura ta wuce sai aka yi aka yi Babarbare ya fito, amma ya kasa. Sai
Mu Sha Dariya
Wani Babarbare ne kura ta biyo shi sai ya fada cikin wani rukuki na kaya. To bayan kura ta wuce sai aka yi aka yi Babarbare ya fito, amma ya kasa. Sai
Wani ango ne bayan aurensa da kwana biyar, ya gayyaci abokansa su ci abinci a gidansa kan ko za su yi zuciya su yi aure. Da suka je sai ya shiga cikin
Wani yaro ne ya dawo gida ya samu mahaifinsa yana cin abinci. Sai ya dubi mahaifin ya ce, “Su Baba an iya loma amma ba a iya kai nika ba!”
Bari in bi su ko da gaske ne! Wani mahaukaci ne ya iske yara suna wasan kasa sai ya ce kai ku je can ana raba Naira-Naira. Sai yaran suka tafi da gudu
Saura kiris ta zama bazawaratin! Wani saurayi ne ya yi amarya, bayan kwana biyu suka gamu da abokansa, suka tambaye shi “Ango yaya amarya?&rdquo