Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Ga shi kuma ban iya miyar Ahalari ba!

Wani Bazazzagi ya auri wata Bakanuwa bazawara sai yake ganin ya huta da sai ya koya mata karatu. Wata rana ya shirya zai fita kasuwa sai ya ce da mata

A kawo min tootpick a barbada masa yaji!

Wata budurwa ce suka ji shagon sayar da abinci da saurayinta, sai aka tambaye su abin da suke so. Saurayi ya ce  a kawo masa Jallof rice da Salad

A ina ’yan Aljanna ke fitsari?

Wani bakauye ne zai je suna wani gari, to a cikin mota sai direba ya sanya kaset din wa’azi, inda wani malami ya yi bayanin ni’imomin da suke cikin gi

Ko sunan annabawa bai sani ba!

Wani mutum ne ya kai dansa makaranta, ya je da shi har wurin malaminsu sannan ya ce: “Malam ga shi nan na kawo maka bai son zuwa makaranta. Yanzu ko s

Ga su nan zuwa!

A lokacin da ake fama da hare-haren Boko Haram ne a Maiduguri sai wani gailo ya dau wanka ya shiga kasuwa a guje yana fadin “Ihu jama’a ga su nan zuwa