Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Daga sama har kasa

Wata Bahadejiya ce wani dan PDP ya ba ta Naira dari biyu, ya ce mata idan ta je wajen zabe, ta zabi PDP daga sama har kasa. Ko da ta je rumfar zaben,

Mai ciki 1

Wani Bafulatani ne ya tafi da saniyarsa kasuwa, ya je tun da safe har yamma ba a taya ba. Ya dawo da ita gida sai matarsa ta tambaye shi cewa: “Ba ka

Babarbare da akuya

Wani Babarbare ne ya sayi akuya a kasuwa, ya kama hanyar gida sai hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana cikin tafiya sai akuya

Babban direba

Wani direba ne ya dauko fasinjoji cike da mota sai gudu yake da su, ya ki tsayawa. Ba shi ya tsaya ba sai da suka zo daidai gidan mahaukata sai ya tun

Shawaraki

Wani gardi ne Basakkwace ya je ya yi dako ya samu ’yan kudinsa, ya je ya sayi fura curi goma ya ajiye. Da ya dawo inda ya aje furar sai ya ga kowace d