Mu Sha Dariya • November 20, 2015 11:32
Zani ko jariri? Wata budurwa ce ’yar shekara 18, za ta shiga wanka, daga ita sai zani xaurin qirji a jikinta. Ta xauki bokiti ta nufi bayin wanka, kaf
Mu Sha Dariya • November 20, 2015 11:31
Wata rana wani barawo ya sato kaya sai ya ba matarsa ta kai kasuwa ta sayar. Da ta je kasuwa sai aka sace kayan, ta dawo gida ta samu mijinta a cikin
Mu Sha Dariya • November 20, 2015 11:30
Wani ango ne ana walimar bikinsa, ’yan uwa da abokan arziki duk sun taru. Bayan an kammala sai aka ce ango ya tashi ya yi jawabin godiya. Ango ya ce:
Mu Sha Dariya • November 20, 2015 11:27
Ga wanda ke son turo labarin Mu Sha Dariya, sai ya turo tes ta wannan lambar: 09094001348 (Tes Kawai) ko I-mel ga: [email protected](Kada a aika k
Mu Sha Dariya • November 13, 2015 11:19
Wani mutum ne aka sace motarsa, ya je kai rahoto ga ’yan sanda, suka ce ya je za su kira shi in sun gane motar. Da ya fita zai tafi ya tarar da wasu ’