Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Tambaya

Wani malamin makaranta ne yana koyar da darasin tarihi a aji, sai ya tambayi dalibai cewa: “Waye ya kashe Abu Jahil?” Sai wani yaro ya daga hannu ya c

Kashin ango

Wani Bahadeje ne ya dade yana gwaurantaka, rannan dai sai ya yi aure, aka sha biki, aka kai masa amarya gida. Da dare ya kwanta barci a katifar amarya

Biri ko mutum?

Wata mata ta shiga tasi sai ta zauna gidan gaba, ana cikin tafiya sai direban ya juyo ya kalle ta da ita da yaronta, sai ya kwashe da dariya ya ce: “G

Ashe ni ne!

Wani Babarbare ne ya je neman kudi Legas, da ya tashi dawowa gida sai ya bar irin gashin nan da yawa a kansa. Suna tafiya a mota shi da abokinsa sai s

Fadama!

Wasu Fulani ne suka tafi birni sai suka sauka a gidan attajiri. Da dare ya yi aka bude masu daki suka kwanta. Dama a dakin akwai irin na’urar sanyaya