Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Mahaukata biyu

Wasu mahaukata ne guda biyu, mace da namiji suna tafiya, sai suka ga kudi a kasa. Suka ruga a guje za su dauka, sai macen ta ce: “Kai ba kudi ba ne!”

Kukan imani

Wani Bafulatani ne ya je Makkah, yana cikin dawafi sai ya ga wasu Larabawa su ma suna yi kuma suna ta yin kukan zubar da hawaye. Ya tambayi cewa: “Su

Kauce yaro

Wani Babarbare ne xansa ya yi masa laifi sai ya kama shi da duka, yaron ya kama gudu. Shi kuwa sai ya xauki dutse ya jefe shi. Da ya ga dutsen zai sam

Tunani ko santi

Wata mata ce da mijinta ya samu kuxinsa sai ya sawo kaji aka yi farfesu. Daga cikin kajin akwai wani babban zakara, lokacin da suke cin farfesun, sai

Shegiya karya!

Wata yarinya ce ’yar karya, ta zo wani shago domin sayen ruwan Faro. Ta ce a ba ta ruwan Faro, aka ce mata babu. Sai ta ce: “Wash Allah, yau da me zan