Mu Sha Dariya: Bakano a Banki
Na zaci shi ne netwok, da na ci masa mutunci.
Mu Sha Dariya
Na zaci shi ne netwok, da na ci masa mutunci.
Yaro ko da me ka zo an fi ka..
To wa ya ce ka rika tafiya kai daya a mota, idan wani abu ya same ka wa zai mai da ka gida.
Kudi ne ka zubar cikin bakar leda nan wurin ’yan Naira dubu guda uku ko.
Ke tawa, me ya sa kike cin zarafinsa haka?