Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Allah Ya isa

barawo ne ya sato kaya amma sai wani barawon ya sace, sai ya zo yana ta ’yan dube-dube, jama’a sun ga abin da ya faru amma duk da haka sai suka tambay

Buba da Ilu (1)

Buba da Ilu Hadejawa ne abokan juna amma Buba attajiri ne, sai ya biya wa Ilu Makka. Bayan ya dawo aikin Hajji, sai ran nan suka bata har Ilu ya zagi

Tsuntsuwa mai tashi

Wani yaro ne ya tambayi uwarsa, ya ce mata: “Mama ni wai don Allah ’yar aikin gidan nan tsuntsuwace mai tashi sama?” Sai ta ce masa: “Haba Sadik, mutu

Santin rake (1)

Wasu Kanawa ne su biyu, suna tafiya sai suka iske wani Bazazzagi a fadamarsa ta rake a Zariya, suka gaishe shi. Shi kuwa sai ya dauki sandar rake guda

Basakkwace da Bagobiri

Wani Basakkwace da Bagobiri sai fada ya hada su da aka yi turmi daya sai aka doke Basakwace, mutane suka zo suka raba. Basakwace ya ce: “Ni fa ba zan