Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Mai karambani

Wani saurayi ne ya je shagon mai aski, ana yi masa aski sai ya ga wata kyakkawar mace a zaune. Sai ya ce mata: “Yan mata ina yini?” Ta ce: “Lafiya lau

Dussa ko gari?

Wani Bafulatani ne yana jin yunwa sai ya sayi garin kwaki na Naira ashirin, suga na Naira goma. Da ya jika sai ya shanye ruwan da ke tasowa a sama gar

Jaki ko mutum?

Wata rana wani Alhaji ya biyo hanyar da ke cike da motoci, sai ya yi rashin sa’a, wani mai korar jakai shi ma ya koro jakansa. Ko da jakai suka

Buba da Ilu

Buba da Ilu Hadejawa ne abokan juna, sai dai Buba ya mallaki godiya. Kullum kwanan duniya in suka hadu sai Ilu ya tambayi Buba: “Ina godiya?” Shi kuma

Ban yi sanyi ba

Wani Bafulatani ne ya yi laifi, ’yan sanda suka biyo shi da gudu. Yana zuwa wajan wani mai gyaran firji sai ya bude wani firji ya shiga ciki ya rufe.