Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Tsinuwa

Wani ma’aikacin wutar lantarki (Nepa) ne ya dawo gida, suna zaune shi da matarsa da ’ya’yansa ana cin abinci, sai kawai aka dauke wutar lantarkin. Bud

Sanannen Kaduna

Wani Bakano ne ya zo Kaduna bakunta, sunansa Sabo. Da ya fita wajen kasuwar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, sai ya ji masu bas-bas suna cewa: “Sabo, Sabo

Kwadayin nama

Wasu Hadejawa ne suka je bikin suna gidan wara Bagwariya, sai ta kawo musu nama, ta ce: “Ga shi dan kadan, amma kan kare ne.” Su a zatonsu, matar tana

Saurayi da budurwa (2)

Wani saurayi ne ya je wajen budurwarsa suna tattaunawa kuma ga yadda hirarsu ta kasance: Saurayi: Ladidi an tashi lafiya?Budurwa: Ta yi shiru, ta ki a

Saboda kudi

Wata yarinya ce aka yi wa cikin shege, mahaifinta da mahaifiyarta suka kama dukanta suna cewa ta gaya musu wanda ya yi mata shi. Yarinyar ta ce wani m