Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Tashin duniya

Wasu Zazzagawa ne su biyu, suna tafiya sai suka iske wani Bakano a fadamarsa ta rake. Suka gaishe shi, shi kuwa sai ya dauki sandar rake guda biyu ya

Fillo finnari

Wani Bafulatanni ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya

Cajin waya

Wata rana wani Bakatsine ya je bakunta Hadeja, yana shiga garin, kawai sai ya ga mutane sai gudu suke yi. To abinka da bako, bai san me yake faruwa ba

Sakin layi

Wani Bamaguje ne aka kai shi kara kotu. Da alkali ya zo yanke hukunci sai ya ce masa: “Sakin layi na goma, ca cikin baka, kotu ta daure Bamaguje sheka

Na fasa satar

Wani dan sane ne ya yanke wa wani mutum aljihu a cikin kasuwa, ya kwashe masa kudi. Ashe wani dan sanda ya gan shi. Sai da dan sanen ya zo wucewa, sai