Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Katin waya (2)

Wani Bakatsine ne zai tura wa dan uwansa katin waya N1,500 sai aka samu matsala ya tura a lambar wayar wani Bahadeje. Shi kuma Bahadeje yana ganin kat

Sadaka (2)

Wani mutum ne yana zaune a masallaci, sai wani mabukaci yana neman taimako, sai ya dauko Naira 10 ya mika masa. Ya ba shi ke nan sai ya ji wani mutum

Rashin sani (2)

Wani dan A Daidaita Sahu ne ya dauko wata mata daga Rijiyar Zaki zuwa kofar Mata. Ta ci kwalliya sosai, suna cikin tafiya sai wata mata ta tsaida shi,

Ashe ba ni ba ne

Wani Buzu ne falke, ya rika bugun gaba yana cewa shi babu wanda ya isa ya yi masa sata. Ashe wani babban barawo ya ji haka, don haka sai ya sha alwash

Kwado ko mabudi?

Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da ’yan mabudansa. Bayan