Baffa sak!
Wani mai wasa da biri ne ya shiga kasuwa yana bin rumfuna-rumfuna yana ba su dariya. Duk abin da aka ce birin nan ya yi sai ya yi, sai kwatsam suka je
Mu Sha Dariya
Wani mai wasa da biri ne ya shiga kasuwa yana bin rumfuna-rumfuna yana ba su dariya. Duk abin da aka ce birin nan ya yi sai ya yi, sai kwatsam suka je
Wasu abokai ne suna jin yunwa, sai suka tafi teburin mai dafa taliyar indomi, aka dafa musu. Suna tsakiyar cin taliyar sai daya ya girgiza kai ya ce:
Wani Bafulatani ne ya je birni sai ya ga talabijin kuma ta burge shi. Domin ya burge ’yan uwansa a kauye sai ya saya ya biya kudi. Mai kanti ya ce mas
Wadansu Kanawa ne suka je Kudu neman kudi, suna cikin tafiya sai suka tsinci jikkar kudi makare da dukiya. Nan da nan suka tari mota suka shiga, suna
Wani Bahadeje ne da ya je ci-rani birni, ya bukaci ya sha shayi sai ya je wajen wani mai tireda, ya nuna karamar jikkar omon ‘Good Mama’ ya ce a ba sh