Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Bakar magana

Wasu mutane ne su uku suna zaune sai ga mai sayar da nama zai wuce. Suka kira shi domin su saya, daya ya ce a yanka masa na Naira hamsin, shi ma dayan

Dunduma Dauda

Wani Bahadeje ne aka kai shi makarantar boko, sai malami ya zo yana kiran sunayen rijista kamar haka: Malami: “Sani Saleh.” dalibi: “Sa.” Malami: “Pet

Hannu daya

Wani malamin jami’a ne mai hannu daya, yana cikin koyar da dalibai sai ya ce su kawo masa misalin karin maganar Hausa. Wani dalibi ya daga hannu ya ce

Lemon kwalba

Wani Bafulatani ne ya kai ziyara birni wajen dan uwansa sai aka kawo masa lemon kwalba. Yana cikin sha sai ya ji gyatsa ta taso masa sai ya ce: “Rike

Direba da dan sanda

Wani dan sanda ne ya tsare direba, ga yadda tattaunawarsu ta kasance:dan sanda: “Ina takardun motarka?” Direba: “Ga su nan.” dan sanda: “Ina lasisinka