Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Nuna na yi

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa. Da suka je sai ya hau wata bishiyar mangoro tun da safe har yamma bai sauko ba.

Masu kwadayi

Wani Babarbare ne da Bafulatani suka fita yawo wajen gari, sai arnan daji suka kama su, suka kai su wajen sarkinsu. Shi kuwa sarkin sai ya nuna masu w

Gaisuwar mutuwa

Wani Bafulatani ne aka yi masa rasuwa sai wasu abokansa su uku suka je yi masa ta’aziyya. Na farko ya ce: “Ashe Baffa Allah Ya yi masa rasuwa? Allah Y

dan sululu

Wasu ’yan daudu ne su biyar suna fyadin dawa sai ga wani karamin maciji ya fito. Nan take suka watsar da sandunan suka koma gefe suna ihu, suna cewa:

Damun furar Bahadeje

Wani Bahadeje ne ya je wajen mai fura da nono ya ce: “A ba ni fura ta Naira 20.” Mai fura ta mika masa, shi kuwa ya karbi furar ya hadiye. Ya sake cew