Mu gana a chamba
Wani Bafulatani ne ya kai kara kotu. Bayan an kare shari’a sai alkali ya ce masa: “Mu hadu a chamba mu gana.” Ashe Bafulatanin ya sayar da shanu biyu,
Mu Sha Dariya
Wani Bafulatani ne ya kai kara kotu. Bayan an kare shari’a sai alkali ya ce masa: “Mu hadu a chamba mu gana.” Ashe Bafulatanin ya sayar da shanu biyu,
Wani dan acaba ne yana yawo tsakar dare yana neman fasinja, yana cikin tafiya sai wani mutum ya tsaida shi. Yana rike da wata leda, yana hawan mashin
Wani Babarbare ne yana kallon talabijin sai ya ga an nuna sarkin garinsu a wajen taro, sai ya tsugunna ya gaishe shi, ya ce masa: “Alanguburo!” Yana t
Wani Saurayi ne yana son wata yarinya, rannan sai ya tafi don su gaisa da mahaifinta, domin idan ya amince ya turo iyayensa a yi maganar aure. Ya isa
Wani Bafulatani ne da Babarbare suka shiga motar haya a tasha za su je wani gari. Suna cikin tafiya sai barayi suka tare su, suka amshe kudin kowa. An