Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Daga biki

Wani barawo ne ya sato kyalla mai gemu, ya biyo gindin kuka sai ya ga ’yan banga. Ya tabbata kama shi za su yi, sai ya yi wuf ya goya akuyar nan, ya s

danjagaliya

Wata ran ace wani danjagaliya yana zukar tabar wiwi sai ga babansa. Baban ya tambaye shi cewa: “Yaya dai na ga hayaki na fita daga bakinka? Sai danjag

Cutar Ebola

Wani Ibo ne mai ciwon kanjamau ya je asibiti don ganin likita. Saboda bullar wata sabuwar cuta mai suna Ebola, Ibo bai yarda ya gaisa da kowa ba. Duk

Ta gane ni

Wani dan giya ne ya je ya shawu, yana tafiya yana tangadi, yana ta suratai a hanya. Can sai ya ga wata akuya tana cin abinci, sai ya lallaba ya bude h

Yaro Jafar 1

Wata rana na sayo wa mahaifiyar Jafar cefane, sai ta ce mini: “Allah Ya biya ka.” Sai ya ce: “Mama, babanmu yana bin Allah ba shi ne?” Daga Sulaiman M