Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Halima

Wani mutum ne yake yi wa matarsa kuri wai shi jarumi ne. Rannan tafiya ta kama su, ya yi shirin yaki. Suna tafiya cikin wani daji sai ga dan fashi. Ya

Me ke kara?

Wani dan kwaya ne ya je wurin wa’azi, sai ya ce wa mai wa’azin akwai fatawa. Malam ya ce: Mece ne fatawarka?” Ya ce: “Shin mata idan suna nika da duts

Karatun Buzu

Wani Buzu ne ya ga wata makaranta mai yawan dalibai, kullum idan ya zo wucewa abin yana burge shi. Sai ya je wurin malamin ya ce yana son a koya masa

Jibrilu daga sama

Wani yaro ne mai suna Jibrilu, aka kai shi makarantar kwana. Gadonsu irin mai bene hawa uku ne, shi kuma yana can na karshe. Cikin dare fitsari ya mat

Babu batu!

Wani Basakkwace ne ya je Kano ci-rani, sai ya sayi babur domin yin acaba. Wata rana sai ya biyo ta titin da ba a bi, sai sojoji suka tare shi suka kwa