Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Bafulatani da dan sanda

Wani Bafulatani ne na tafiya a mota da katuwar jaka, sai suka zo shingen ’yan sanda, sai wani dan sanda ya ce, “Jauro mene ne a cikin jakarka?” Sai Ba

Makabartar da aka kai ni ce na ji ba ta yi min ba!

Wani mai sana’anta akwatin gawa ne aka kawo masa aikin yin akwatin ana bukatarsa da gaggawa, bayan ya gama ya sa a motarsa zai kai, yana cikin tafiya

Malam Makaho tafiyarka ta kare!

Wani makaho ne yana cikin tafiya shi kadai da sanda, sai wani Ibo ya hango shi daga nesa zai fada rami. Sai Ibon ya rika cewa: “Malam makaho, tafiyark

Bahaushe da Bature da bera

Wani Bahaushe ne da matarsa suka fita kasar waje shan iska, sai suka sauka a wani otel, da dare ya yi suna kwance sai bera ya shigo dakin. Mijin na ta

Dabbobin banza su mutu don…!

Wata macece za ta tafi aikin Hajji, sai ta ce wa mijinta ya kula da dabbonta da take kiwo. Da za su yi ban ban kwana ta ce masa: “Isa ka kula da dabbo