Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Ashe ni sananne ne a Kaduna?

Wani dan kabilar Igala ne (Gara) ya je Kaduna bakunta, sunansa Sabo. Da ya fita wajen Kasuwar Abubakar Gumi, sai ya ji masu bas-bas suna cewa; Sabo, S

A gaya wa sarki ba shanshani ya yanka ba

Wani Sarki ne bayan an yanka ragon layyarsa sai ya tura jakada wurin Sarkin Fawa wanda shi yake fide ragon ya gyara, ya ce a gaya masa, idan ya gama a

Katsinawa uku a Legas

Wasu Katsinawa uku ne suka je Legas neman kudi. Wata rana da yamma suka ci ado suka shiga gari. Suna tafiya sai suka yi mata magana ta mayar musu da T

Agwai da dan sanda

Wani Agwai ne ya je kasuwa ya yi sata, ’yan sanda suka biyo shi da gudu sai ya samu jikin kalgo ya boye. Su kuma ’yan sandan suna kusa da shi amma ba

Kamfanin kati

Wata mata ce ita dai kullum sai ta ga a jikin kalanda ko katin shaidar daura aure an rubuta: “Congrats.” A kan haka wata rana an kawo mata biki sai ta