Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Bature

Wani Bature ne ya zo wani kauyen da mutanen ba su jin Turanci, da kyar aka samu mutum guda da zai yi musu tafinta. Ga yadda suka tattauna. Bature: I c

Hoton madubi

Wata Bafulatana ce ta je birni wajen ’yan uwanta, to gidan da suke akwai irin madubin jikin bango a kofar bandaki. To duk lokacin da ta zo shiga banda

Zan yi miki wanki

Wani Bakano ne ya ce wa matarsa: ‘’Ki tattara kayanki kakaf ki tafi gidanku, na sake ki!’’ Ana cikin hakan sai babanta ya kira ta a waya, sai ta sa mu

Akwai shiwo

Wani Bafulatani ne yake soyayya da wata yarinya a garinsu, sai ya tafi ci-rani. Kafin ya dawo sai iyayensa suka sayar da dan marakinsa, suka yi masa a

Rabon nama

Zaki da kura da dila suka tafi farauta, suka kashe batsiya da barewa da zomo. Zaki ya ce: “Kura tashi ki raba mana.” Kura ta ce: “Har da wani rabo ne?