Sallar Bahadeje
Wani Bahadeje ne ya sa kudi da yawa a cikin aljihunsa yana Sallah. Ya yi ruku’u sai bai ji kudin nasa ba, sai yake taba aljihun nasa, amma bai ji alam
Mu Sha Dariya
Wani Bahadeje ne ya sa kudi da yawa a cikin aljihunsa yana Sallah. Ya yi ruku’u sai bai ji kudin nasa ba, sai yake taba aljihun nasa, amma bai ji alam
Wani Basakkwace ne da abokinsa ya gayyace shi, ya ce ya tara kudi za su je otel su kwana da mata. Rannan ya zo ya ce wa abokin ya shirya, su tafi. Da
Wani dan jarida ne yana cikin tafiya a mota sai ya ga mutane sun taru a gefen titi, alamar an yi hatsari. Nan da nan ya ratse gefen titi, ya dauki kay
Kura ce ta kama kunkuru sai ta yi ta kokari ya cinye shi amma ta kasa. Sai ta ce masa: “Wai kai yaya ake cin ka ne?” Kunkuru ya ce: “Ai sai an jika ni
Wani Bakatsine ne da Bawuddire (mutumin Katagum) suka je Kano, inda suka kai ziyara gidan zu. Shigar su ke da wuya sai suka iske wani dawisu sai sheki