Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Adashen kurma

Kurma ne ya shiga adashe, aka ba shi daukar fari. Ko da matarsa ta gan shi da kudi masu yawa sai ta tambaye shi cewa wa ya ba shi. Ya ce mata adashe a

Santin Fura

Wani mutum ne yana cikin shan fura can sai ya yi tambaya: “Wai me ya sa ba a yi wa mota sitiyari a tsakiya?” Sai aka ce: “Don kar ta kade masu hura a

Alkalanci

Bafulatani ne da Babarbare suka yi fada a wani kauye. Al’adar garin ce, duk wadanda suka yi fada, gaban sarki ake kai su don hukunci. Da aka kai su sa

Wata tsohuwa

Wata mota ce ta debo jama’a, ciki har da wata tsohuwa. Ana cikin tafiya sai tsohuwa ta ce: “Jama’a idan an zo Kaduna a fada min.” Jama’ar mota suka ce

Gasar karatu

Wasu samari ne su uku suke gasar neman auren diyar limamin garinsu, sai rannan suka dunguma gaba daya suka tafi wurin surukin nasu, suka shaida masa b