Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

barawon babur

Wani ne matarsa ta haifi jaririn da bai zo da rai ba a asibiti, sai ya samu babban kwalin biskit ya saka gawar jaririn a ciki, ya dora a kan babur. Ya

Kajin amarci

Wai wata amarya ce da ta kwana uku da zuwa gidan mijinta, sai ga wani yaro ya yi mata sallama da safe bayan mijinta ya fita daga gidan. Yaron yana rik

Motar sayarwa

Wasu samari ne su biyu suka tafi ci-rani birni kuma da ma an gaya musu cewa akwai wani mai kudi daga kauyensu da yake zaune a birnin, sunansa Sale. Su

Ci ka koshi…

A wani otel ne a Hadeja, aka rubuta a jikin allon sanarwa cewa: “Ka ci, ka sha iya yinka, amma jikanka ne zai biya kudin. Wani Bakatsine da ya ga haka

Tsohon soja I

Wani Bahadeje ne dan limami ya tafi aikin soja, da ya gama aikin ya dawo gida, mutane suka rika ce masa: “Sai ka yi liman.” Shi kuwa yana cewa amin. A