Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Hadari

Wasu Fulani ne za su je tallar nono, sai mota ta kwace wa direba, suka fada rami. Bayan an fito da su, wata ta taba kanta ta ga farin abu (kindirmo) s

Keke da mota

Wani mai mota ne yana gudu za shi wani wuri sai kawai wani mai keke ya yi gilma masa, shi kuma ya buge shi. An tsaya ana cece-kuce, kawai mai keke ya

Bakano da kudi

Akwai wani asibiti a Jihar Borno, wanda ya kasance duk wata cutar da take damun ka, Naira dubu goma ne kudin maganin, amma idan ba ka warke ba, nan ta

Aikin hadama

Wani saurayi ne ya je wajen yarinyarsa, sai ta kawo masa kula ta ce: “Ga abinci nan ka ci.” Sai ya ce mata ya koshi, domin sai da ya ci kaji ya fito.

Ramuwar gayya

Wasu mutane su biyu wata rana suna zaune a wata inuwa, daya daga cikinsu sai ya kama tunanin ya samu aiki a kamfani kuma shi ne manaja; daya kuma ya y