Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

MU SHA DARIYA

Sauro da dansa Wani sauro ne ya fara koya wa dansa tashi, har ya fara kwarewa. Ran nan sai uban ya ce masa: “Ya kamata yau ka tashi kai kadai, domin i

MU SHA DARIYA

Shugabanni da manyan baki, ’yan jarida, ’ya’yan Kungiyar Gizago da sauran jama’a, assalamu alaikum. Ina cike da farin ciki dangane da wannan gayyata d

MU SHA DARIYA

Shirmen makiyayi Wani Bafulatani ne ya yiwo canjin tsabar kudi, yana cikin tafiya sai daya ta fado daga aljihunsa. Koda ya ga haka sai ya ce: “Oya, da

MU SHA DARIYA

Ciwo ko yunwa? Wani Bakano ne mai makon tsiya, ya dauki hajarsa ya tafi cikin gari talla. Tunda safe har zuwa La’asar bai ci komai ba. Ya yi ciniki ma

MU SHA DARIYA

Tashi ka bi su! Wani Bakano ne ya kira dansa da yake karatu a jami’a. Ga yanda hirarsu ta kasance: Baba: Musa, kana ina ne yanzu haka? Yaro: Baba, ina