Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Aure dole

Wani Saurayi ne yana son wata yarinya, rannan sai ya shirya zai je su gaisa da mahaifinta, domin idan ya amince ya turo iyayensa a yi maganar aure. Ya

Sassanyar waka

Wani yaro ne da mahaifiyarsa ke sayar da ruwan fiyawota, rannan sai ya sayo rikoda, ya saka ta cikin firij din da mahaifiyar tasa ke sanya ruwa don ya

’Yan maza 1

Wasu ’yan daudu ne suna zaune a kofar gida da dare suna hira, sai wasu samari suka zo wucewa da sauri ta wajensu. Nan da nan sai ’yan daudun suka runt

Kwanon kuturu

Wasu matasa ne suka yi Maulidi, da gari ya waye aka hado shayi don karyawa. A cikinsu akwai wanda ya kwana da yunwa, kafin ya ankara kofuna sun kare.

barawo?

Wani malamin maka-ranta ne a Hadeja ya tambayi yara cewa: “A ina aka haifi Jonathan?” Yara suka yi shiru, sai wani yaro ya daga hannu. Kafin yaron ya