Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Sa na jaka

Wani mahaukacin Bahadeje ne ya je wurin mai nama, ya ce: “A ba ni balangu.” Mai balangu ya ce: “Na nawa za a ba ka?” Ya ce: “Sa na jaka.” Bayan ya yan

Gobarar tukunya

Wata rana dan rodsaf-tin ya shiga wani dakin cin abinci, bayan an zubo misa abinci yana ci sai ya daga kansa sama ya kare wa dakin kallo duk, sai ya k

Fin nari

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya

Sallar tsaye!

Wani mutum ne ya shiga masallaci ya fara Sallah, sai wani ya shigo don su yi jam’i. Aka yii minti talatin zuwa awa daya ba a duka ruku’u ba, abokin Sa

Aman Naira

Wani Bakatsine ne za shi Hadeja ci-rani, ya tanadi kudinsa har Naira dubu goma. Suna tafiya sai ’yan fashi suka tsare su. To kafin su fito daga motar