Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Buzu da bako

Wani Buzu ne ya sawo garin rogo, ya hada kwadon garin tsaf. Ya sa cokali zai ci, sai ga wani abokinsa, suka gaisa ya yi masa tayin garin. Abokin ya ce

Gudun ni’ima

Wani mutun ne ya ga hadari ya hadu, gari ya yi baki kirin sai ya kama hanyar gida yana ta sauri. Sai suka hadu da wani mutum, ya ce: “Malam, ni’imar A

barayi biyu

Bahaushe da Inyamuri suka je sata wani gida, sai suka bi ta cikin silin. Sai Bahaushe ya fara yin gaba sai masu gidan suka ce: “Kai, waye nan?” Sai ya

Babarbare a Kano

Wani Babarbare ne ya ji ana yi wa garin Kano kirari, ana cewa ‘Kano koda me kazo an fi ka’ sai ya ce shi kuwa sai ya karyata wannan kirarin. Wata rana

Wani yaro 1

Wani yaro ne kullum da dare sai ya lallava dakin kakarsa ya satar mata kudi a cikin zunguru. Idan ta ce wa ya daukar mata kudi sai ya yi ta rantse-ran